Header Ads

Jaridar Al-Mizan bugu na 1575 ta fito!

*JARIDA MAI FARIN JINI, AL-MIZAN TA FITO!*

Jaridar Al-Mizan bugu na *1575* ta fito!

Babban labarinta a wannan mako shi ne: Kisan Qassem Soleimani: Ya haifar da hamasar gwagwarmaya a zukata
  *-Sheikh Zakzaky*

Akwai kuma labari mai kanu: Mun kori Baba Impossible saboda rashin ɗa'a -Gwamnatin Kano
*Ƙarya suke, da kaina na sauƙa
  -Tsohon Kwamishinan Addinai

Ku hanzarta neman Jaridar ta wannan mako a wuraren da kuka saba samun ta kan farashin nan na N250 kacal.

Kar kuma ku manta da ziyartar shafinmu na intanet a adireshi kamar haka https://www.almizan.ng 
*Muna Alfahari da ku masu karatunmu.*

No comments

Powered by Blogger.