Header Ads

FREE ZAKZAKY PASSPORT NE TAKEN MUZAHARAR TUNAWA DA WAKI'AR BUHARI A BIRNIN KATSINAN DIKKO

A jiya Juma'a 09/12/2022 bayan kammala sallar Juma'a 'yan'uwa Musulmi Almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky na Da'irar birnin Katsinan Dikko suka shirya gagarumar Muzaharar tunawa da waki'ar Buhar da Free Zakzaky Passport a cikin birnin Katsina. 

Muzaharar ta fara ne daga Babban Masallacin Juma'a na birnin Katsina, inda ta nufi unguwar Madawaki, ta zagaya cikin garin.

Muzaharar ta samu halartar 'yan'uwa da dama, Maza da Mata, Yara da Manya.

Ga kadan daga hotunan da muka dauko maku a wajen Muzaharar.👇🏼👇🏼

No comments

Powered by Blogger.