Header Ads

An dambace a Majalisar dokokin Senegal

Majalisar dokokin Senegal ta rikide zuwa fagen dambe bayan da wani dan Majalisar ya mari wata 'yar Majalisar ana tsakar zama a makon jiya. 
Ga bidiyon nan ka kalla. Wa ke da laifi a cikin su?

No comments

Powered by Blogger.