Header Ads

Allah ya yi wa Sheikh Hamza Muhammad Lawal rasuwa

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN!

Daga shafin Thaqafar Thaqalain na Facebook
 
Cikin jimami da alhini, muna sanar da 'yan uwa tafiyar Samahatush Sheikh Hamzah Muhammad Lawal AMA, zuwa ga Al-Raqul A'ala yau din nan.
Kaman kimanin wata daya da kwana biyu kenan da Sheikh Al-Marhoom ya yi ishara ga wannan tafiya tashi zuwa duniya ta gaba, a cikin wannan bidiyo na kasa:
https://youtu.be/iNKUj0AcbvQ

Muna fata Allah madaukakin Sarki Ya sada Samahatush Sheikh da masoyanshi Manzon Allah (SAWA) da Al-A'immatul Ad'har.

No comments

Powered by Blogger.