JARIDA 'YAR ALBARKA, AL-MIZAN TA FITO DA ZAFINTA!
Jaridar Al-Mizan bugu na *1568* ta fito!
Babban labarinta a wannan mako shi ne: Ganawar Sheikh Zakzaky da 'yan uwa ranar Maulidi:
*Kafa addini a doron kasa ne burin kowane Annabi.
Akwai kuma labari mai kanu: Abin jiya ya dawo!
*Me zai biyo bayan canza kudade a Nigeriya?
Ga kuma labari mai kanu, Batamci ga Annabi:
*Salman Rushdie ya rasa idonsa.
Ku hanzarta neman Jaridar ta wannan mako a wuraren da kuka saba samun ta kan farashin nan na N250 kacal.
Kar kuma ku manta da ziyartar shafinmu na intanet a adireshi kamar haka https://www.almizan.ng
*Muna Alfahari da ku masu karatunmu.*
Post a Comment