Header Ads

Kyauta daga Allah na 'yan hudu


Wata Baiwar Allah ta haifi 'ya'ya hudu reras a wani Asibiti da ke garin Maraban Jos ta jihar Kaduna mai suna NASARA CLINIC MATERNITY HOMME, wato Asibitin Dr Abubakar Ya'u a farkon makon nan.

Kafin nan ta haifi 'yan biyu sau uku. Jama'a sai tururuwa suke suna taya ta murnar sauka lafiya.

No comments

Powered by Blogger.