Header Ads

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da sabbin takardun naira


Gwamnatin Tarayya ta Janar Muhammadu Buhari (ritaya) ta ƙaddamar da sababbin takardun kuɗin naira da ta sauya wa fasali.

An fitar da takardun kuɗin ne yayin bikin da ya gudana a Fadar Shugaban Najeriya ta Aso Rock Villa a Abuja da safiyar Larabar nan 23 ga Nuwamba, 2022.

Takardun kuɗin sun ƙunshi N1,000, da N500, da N200.

No comments

Powered by Blogger.