An ɗaure wanda Hukumar Zaɓe ta gurfanar ɗauke da katin zaɓe 101, ana wata shari'ar wanda aka damƙe da katin zaɓe 367 - INEC
A ƙoƙarin ta na tabbatar da cewa an hukunta masu maguɗin zaɓe, Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bada sanarwar samun nasarar gurfan...Read More