Header Ads

Shekaru Takwas Da Waki’ar Kudus: An Gudanar Da Muzahara A Zariya

 


An yi muzaharar tunawa da waki'ar Kudus ta Zaria a ranar Litinin 25 ga watan Yulin 2022.

An gudanar da gagarumar muzahrar tunawa da Shahidan waki'ar Kudus ta 2015 a birnin Zariya. Muzaharar wadda aka tashe ta tun daga Randar Kofar Doka, ba ta tsaya a ko'ina ba  sai a Bakin Kasuwar Zariya.

An fara lafiya, an kuma kammala lafiya. Da fatan Allah Ta'ala ya amshi shahadar Shahidanmu.

No comments

Powered by Blogger.