Gwamna Lawal Ya Raba Motoci Ga Limamai 40 A Zamfara, Ya Jaddada Taimakon Gwamnati ga Addini
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya raba motoci ga limamai 40 na masallatan Juma’a a faɗin jihar, a wani mataki da gwamnatin ta ce na daga cikin ƙoƙarinta na tallafa wa shugabannin addini domin sauƙaƙa musu gudanar da ayyukansu na wa’azi da hidima ga al’umma. Da yake jawabi yayin rabon motocin, Gwamna Lawal ya bayyana…
Shugaba Tinubu ya yi kira ga zaman lafiya da tabbatar da tsari a zaɓukan Birnin Tarayya, Jihar Kano da Ribas
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga masu kaɗa ƙuri’a, jami’an tsaro da kuma Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (Independent National Electoral Commission) da su gudanar da kansu cikin tsari da kwanciyar hankali a zaɓukan da za a gudanar a ranar Asabar a Babban Birnin Tarayya (FCT) da jihohin Kano da…
Abubuwa 12 da ya kamata ku sani game da sabuwar Dokar Zaɓe da Shugaba Tinubu ya sanya wa hannu (Electoral Law 2026)
Abubuwa 12 da ya kamata ku sani game da sabuwar Dokar Zaɓe da Shugaba Tinubu ya sanya wa hannu (Electoral Law 2026) 1️⃣ Kudin Zaɓe Tun da WuriZa a saki dukkan kuɗaɗen zaɓe ga INEC akalla watanni 6 kafin ranar zaɓe ta farko. 2️⃣ Shirye-shiryen Jam’iyyuJam’iyyun siyasa dole su miƙa jerin ’yan takararsu na ƙarshe…
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu kan sabon Umarnin Zartaswa da ya shafi yadda kuɗaɗen man fetur da gas za su rika shiga asusun gwamnati kai tsaye.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu kan sabon Umarnin Zartaswa da ya shafi yadda kuɗaɗen man fetur da gas za su rika shiga asusun gwamnati kai tsaye. Manufar wannan doka ita ce:👉 a rage satar kuɗi,👉 tabbatar da gaskiya,👉 da tabbatar da cewa kowane mataki na gwamnati ya samu haƙƙinsa. Ga abubuwa 10 da…
HIMMA DAI CBN: Yadda shigar da ‘yan canji (BDCs) cikin kasuwar canjin kuɗi ta NFEM ya ƙara wadatar dala da buɗe hanyar daidaituwar naira
Ashafa Murnai Barkiya Matakin da Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya ɗauka na bada lasi ga masu sana’ar canjin kuɗi, wato ‘Bureau De Change’ (BDC) damar shiga Kasuwar Canjin Kuɗi ta Nijeriya (NFEM) ya haifar da sakamako nan take ga naira, tare da rage giɓin da ke tsakanin farashin hukuma da na kasuwar bayan fage. A…
TARON G-24 A ABUJA: Gwamnan CBN ya nemu a daidaita tsarin biyan kuɗaɗe na zamani a harkoki tsakanin ƙasashe
Ashafa Murnai Barkiya Gwamnan Bankin Najeriya (CBN), Olayemi Cardoso, ya yi kira da a aiwatar da sauye-sauye domin samar da daidaito a harkokin biyan kuɗaɗen na zamani, wato digital daga wannan ƙasa zuwa waccan, domin ƙarfafa bunƙasar tattalin arziki mai haɗa kowa da kowa, tabbatar da daidaiton tsarin kuɗi, da kuma zurfafa haɗin gwiwar kuɗi…
Ramadan: An Nemi Al’umma Su Tausaya Wa Junansu
Daga Bello Hamza, Abuja A halin yanzu an bukaci al’umma Musulmi su tabbatar da sun tausayawa al’ummar da suke mu’amala dasu ba tare da nuna bambanci ba, musamman ganin mun shiga wata mai alfarma ta Ramadan watan da ake ninka ladan dukkan ayyukan alhairi da mutum ya yi. Wannan kira ya fito ne daga bakin…
SAMAR DA MOTOCIN SULKE: Ministan Tsaro Ya Yaba da Jajircewar Gwamnan Zamfara a Fannin Tsaro
Ministan Tsaro na Ƙasa, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya yaba wa Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, bisa sayo motoci masu sulke, jiragen sa-ido marasa matuƙa (drones) da sauran kayan aiki domin ƙarfafa wa rundunonin tsaro a jihar. A wani biki da aka gudanar a Gidan Gwamnati da ke Gusau ranar Laraba, Gwamna Lawal ya…
Shugaba Tinubu Ya Sanya Hannu Kan Sabuwar Dokar Zabe Ta 2026
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya rattaba hannu a Dokar Zabe ta 2026 (Electoral Act 2026), wanda Majalisar Tarayya ta riga ta amince da ita, a wani muhimmin mataki na tsara yadda za a gudanar da zabukan 2027.  An yi haka ne da yammacin Laraba 18 ga Fabrairu, 2026 a Fadar Shugaban Kasa, Abuja, inda…
SHUGABA TINUBU YA YI KIRA GA MUSULMI DA KIRISTA SU ƘARFAFA HAƊIN KAI DA ZAMAN LAFIYA A WATAN RAMADAN
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga al’ummar Musulmi da Kirista a Najeriya da su yi amfani da watan Ramadan mai alfarma wajen ƙarfafa haɗin kai, zaman lafiya da fahimtar juna domin ci gaban ƙasa. A cikin saƙon da ya fitar a ranar Laraba daga Birnin Tarayya Abuja, Shugaban Ƙasar ya bayyana cewa…
